

Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al-Hussaini
Mufti na Nigeria
bayani kan shehu
Sheikh sharif ibrahim saleh an haifesa ne adaren asabar 12 ga watan mayo shekara 1983 a kawyen iredibe,inda qabilar shuwa arab take fatauchi,kusa da karamar hukumar Dikuwa a jihar Borno,mahafinsa shine sheikh Muhammad Alsalih,da ga yunus Alnawwy,mahaifinsa shahararren melamine mai yawan ibada,mahaifiyarsa Fatima yer sheikh Muhammad albashir alhusaini,ta shahara da karamchi da kuma yadda dukkan mutanen wajen suke mutuntata,tana kuma daga masu bada tarbiya da kuma son neman ilimi,ta rasa mai dakinta ne yayinda dansu yake da shekera bakwai,ita ta kula da tarbiyansa har ya girma.Ba shakka ita tazamo jagora sheikh Ibrahim saleh har ya kasanche shahararren jigon malami a duniya.ta kasanche mai hanasa yin kasuwanchin dabbobi saboda kar ya shiga mar gaban karatunsa,yayinda yake da shekara sha biyar mahaifiyarsa ta kasanche mai sa ido kan duk wassu lamura da danta yakeyi.